Saturday, October 24, 2026
  • About Us
  • Advertise With Us
  • Advertising Services
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
No Result
View All Result
The Nigeria Standard
SUBSRCIBE
  • Home
  • News
    • Middle-Belt
    • World
  • Business
    • Entrepreneurship
  • Politics
  • Science & Tech
    • IT
  • Sports
  • Opinion
    • Columns
  • Editorials
  • Lifestyle
    • Culture
    • Travel
  • ‘Yancin Dan Adam
The Nigeria Standard
Home Labari

Eid-ul-Mawlid: Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata a matsayin ranar hutu

by The Nigeria Standard
August 22, 2026
in Labari
Reading Time: 1 min read
0 0
Eid-ul-Mawlid: FG declares Tuesday public holiday
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga DANMALE ABDULMUMIN, Abuja

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata, 25 ga Agusta, a matsayin ranar hutu domin tunawa da bikin Maulidin Annabi Muhammad.

Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya sanar da ayyana hutun, inda ya taya Musulmi a Najeriya da sauran sassan duniya murnar zagayowar ranar.

Tunji-Ojo ya bukaci ’yan Najeriya da su yi tunani kan darussan tausayi, tawali’u da hidima ga al’umma da rayuwar Annabi Muhammad ta koyar.

Ya ce, “Kowace ranar Eid-ul-Mawlid tana ba mu damar dakatawa domin daukar darussa daga rayuwar da aka gina bisa tausayi, tawali’u da hidima ga sauran mutane.”

Ministan ya kuma yi kira ga ’yan Najeriya da su yi addu’ar samun zaman lafiya da hadin kan kasa, tare da yin bikin cikin natsuwa da mutunta juna.

Ya sake tabbatar da kudirin gwamnatin Tarayya na kare rayuka da dukiyoyin ’yan kasa, da kuma tabbatar da zaman lafiya a fadin kasar.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Facebook Twitter Youtube RSS

Subscribe to Weekly Newsletter for New Updates

Check News by Category

Not So Recent News

Important Links

  • About Us
  • Contact Us
  • Advertise With Us
No Result
View All Result

© 2025 The Nigeria Standard - Digital Media

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • About Us
  • Advertise With Us
  • Advertising Services
  • Contact Us
  • Home
  • Privacy Policy
Subscribe

© 2025 The Nigeria Standard - Digital Media